Monday, 13 January 2020

Hotuna: Osinbajo ya kaiwa Sarki Sanusi ziyara a fadarshi

Mataimakin shugabam kasa, Farfesa Yemi Osinbajo bisa rakiyar gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da mukarrabansa kenan a ziyarar daya kaiwa me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a fadarshi.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment