Monday, 13 January 2020

Hotuna: Yanda Osinbajo ya kaddamar da gada Mafi tsawo a Yankin Afrika ta yamma dake Kano

A yaune mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyarar aiki Kano inda ya kaddamar da gadar Aminu Dantata dake Sabon Gari. Gadar itace gada mafi tsawo a Yankin Afrika ta yama.Kalli hotunan a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment