Wednesday, 8 January 2020

Hotunan Katon karfen daya fado daga Sararin samaniya a Nijar

AL'AJABI: Wani Katon Karfe Ya Fado Daga Sararin Sama A Kasar Nijar

Wani shirgegen karfe ya rufto daga sararin samaniya, inda ya sauka a wani kauye dake garin Tanut a Damagaram cikin Jamhuriyar Nijar. Lamarin da ya razana mazauna yankin, inda suke kallon sa a matsayin abin al'ajabi.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment