Wednesday, 15 January 2020

Hotunan:Ranar Tunawa da 'yan Mazan Jiya, An cika shekaru 50 da yakin Basasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan a wajan bikin tunawa da 'yan mazan jiya, Sojoji da suka bada rayuwarsu dan tsare Najeriya.Shugaban yayi bayani akan cikar shekaru 50 da yakin Basasa. Inda ya bayyana cewa ba abune me dadi da ake son ya maimaituba.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment