Monday, 20 January 2020

Ji Martanin Deezell da aka tambayeshi yana kallon 'yan Mata?

Tauraron mawaki, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell ya saka wani faifan Bidiyo inda aka ji wata murya daga baya na tambayarshi 'yan Mata kake kallo ko? Shi kiwa ya bayar da amsar cewa a'a.Wasu dai na tunanin kamar muryar matarshi ce, Jidda inda bidiyon ya kayatar sosai.

Kalli bidiyon a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment