Pages

Thursday 23 January 2020

Kalli yanda Gwamna Ganduje ya kekketa Jajayen Huluna da hannunsa

Gwannan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan inda ya kekketa jajayen huluna a wajan bikin karbar 'yan PDP Kwankwasiyya da yayi da suka je tayashi murna da komawa APC.


















Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment