Saturday, 11 January 2020

Kalli yanda Matashi dan Najeriya ke yin Man fetur daga Ledar Pure Water

Wannan wani matashine daya kammala jami'ar Nnamdi Azikiwe me Suna Anthony Obikwelu inda ya kera na'urar dake mayar da kayayyakin roba irinsu ledar Pure Watar Man fetur.Ya bayyana cewa matsalarshi kudi da zai yi amfani dasu wajan habbaka wannan kasuwanci Nashi ta yanda al-umma zasu amfana.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment