Thursday, 23 January 2020

Kalli yanda Mbappe ya ci kwallo da hannu

Tauraron dan kwallon kasar Faransa me bugawa PSG wasa, Kylian Mbappe ya dauki hankula sosai a wasan da kungiyar tasa ta buga da Reims na gasar cin kofin Copa De la Ligue.Mbappe ya je gaban golan Reims zai ci kwallo sai aka yi rikita-rikita ya fadi kasa, a daidai lokacin kuwa kwallon na shirin fita waje, sai ya saka hannu ya turata cikin raga. Dalilin wannan abu da yayi aka bashi katin gargadi kuma aka kashe kwallon.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment