Thursday, 16 January 2020

Kalli yanda Okorocha ke wa gwamnan Imo da Kotu ta tsige Dariya

Tohon Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorochas kenan a wadannan hotunan inda yake murnar cire gwamna Emeka Ihedioha da Kotu ta yi daga mukami Tare da iyalansa.Anga tsohon gwamnan na rawa. Okorocha da Ihedioha na zaman tsama tsakaninsu tun bayan da tsigaggen gwamnan ya fara zargin tsohon gwamnan da Rashawa.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment