Sunday, 5 January 2020

Kalli yanda wani me adaidaita Sahu ke amfani da Bargo ya kuma baiwa Fasinjojinshi suma su rufa saboda Sanyi a Kano

Wannan wani hoton me Adaidaita Sahu dake Kanone dake amfani da bargo yake kuma ajiyewa sinjojinshi suma barguna dan amfani saboda tsananin Sanyi.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment