Monday, 13 January 2020

Kayatattun hotunan Fatima Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar Haihuwarta

Kyakkyawar diyar tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki, Fatima kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau wanda ta dauka dan murnar zagayowar ranar haihuwarta.Mahaifin nata, da sauran abokan arziki duk sun tayata murna.

Muna fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment