Thursday, 16 January 2020

Lokacin Ronaldo na Real Madrid wasan El-Classico yafi dadi>>Messi

Tauraron dan kwallon kungiyar Barcelona, Lionel Messi ya bayyana cewa a lokacin Babban abokin takararshi, Ronaldo yana Real Madrid idan zasu buga Wasa, wasan yafi dadi.Messi ya bayyana hakane a rahoton da DAZN ta ruwaito inda yake cewa, wasansu da Real Madrid yana da muhimmanci amma a lokacin Ronaldo na nan wasan yafi dadi.

Saidai yace wannan abune daya shude kuma dole yanzu a dora daga inda aka tsaya.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment