Pages

Sunday 26 January 2020

PDP Ta Karbe Kujerar Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kiru Da Bebeji Daga Jihar Kano Daga Hannun Abdulmumin Jibrin Kofa

PDP Ta Karbe Kujerar Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kiru Da Bebeji Daga Jihar Kano Daga Hannun Abdulmumin Jibrin Kofa

Ali Datti Yako na ja'iyyar PDP shi ya lashe zaben maye gurbin wanda aka gudanar a jiya.



An dai zargin shugabannnin APC na jihar Kano da taka muhimmiyar rawa a rashin nasarar na Jibrin Kofa, biyo bayan rashin fahimtar da ake zaton ta bullo a tsakanin su da Jibrin Kofa.

Ga sakamakon zaben
KIRU/BEBEJI 

PDP 48,015
APC 13,855







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment