Pages

Sunday 26 January 2020

Ronaldo ya kafa Tarihin a wasan da Napoli ta wa Juve 2-1

Kungiyar kwallon kafa ta Napoli ta wa Juventus ci 2-1 a wasan da suka buga a daren yau na gasar cin Kofin Serie A na kasar Italia.



Napoli na wa Juve 2-0 saidai ana mintunan tashi sai ga Ronaldo ya zo ya saka kwallo 1.

A haka aka tashi wansan 2-1

Ronaldo ya kafa tarihin buga wasanni 8 a jere kuma yana cin kwallo a kowanne.

Wasa na 5 kenan da ya buga a shwkarar 2020 inda kuma yaci kwallaye 8 a ciki.





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment