Thursday, 16 January 2020

Sabuwar wakar YNS ta Da So Samune

Yaran North Side sun saki sabuwar wakar Cypher ta 2020 wadda suka sawa sunan Da So Samu Ne. Dj Abba, Teeswag, Geeboy, Zayn Africa, Lil prince,jiswag,Deezell, Feezy Marshall ne suka rera wakar.
Gurin da yafi kayatar dani a wakar shine inda Teeswag yake cewa"247 inta Smiling" sai kuma inda DJ Abba ke fara kunna wakar.

Kalli bidiyon wakar a kasa:

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment