Pages

Tuesday 21 January 2020

Shagiri Girbau Ya Bar Tafiyar Kwankwasiyya Ya Koma Ta Gandujiyya

A yau ne mawaki Dauda Kahutu Rarara ya karbe mai wasan barkwanci Shagiri Girbau daga jam'iyyar PDP Kwankwasiyya zuwa jam'iyyar APC tafiyar Ganduje. 


Sannan kuma Rarara ya gwangwaje Shagiri Girbau da dallelen babur kyauta domin ya san cewa ya shigo jam'iyya mai mulki.


Shagiri ya kuma je gidan gwamnati inda ya gana da gwamna Umar Ganduje a fadarsa.

Kalli bidiyon ganawar tasu:







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment