Tuesday, 21 January 2020

Tauraron Kannywood ma ya Samu Baturiya daga kasar Amurka

A yayin da ake tsaka da tunanin baturiyar data taso daga Amurka ta biyo wani matashin Saurayinta har Najeriya sannan kuma wata itama da Rahotanni suka nuna ta biyo wani zuwa Katsina. Ga dukkan alamu dai shima tauraron Masana'antar Fina-finan Hausa, Kamal S Alkali yayi kamu.Kamal wanda shahararren me shirya fim ne a Kannywood ya saka a shafinshi cewa, Wannan baturiyar da aka gansu tare tana ta kiranshi tun daga kasar Amurka, Anya ba irin ta Panshekara bace? .

Da dama dai sun mai faran Alheri a shafin nashi bayan saka wannan labari.

Hakanan shima Nazir Ahmad, sarkin Wakar Sarkin Kano ya saka hoton na Kamal da baturiyar inda ya bayyana cewa, Shima ta Biyoshi Allah yasa a yi a Sa'aKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment