Wednesday, 15 January 2020

WASA YA KOMA FADA: Magoya Bayan Katsina United Sun Hana 'Yan Wasan Kano Pillars Da Magoya Bayanta Fita Daga Fili

Magoya Bayan kulab din kwallon kafar Katsina United sun hana 'yan wasan Kano Pillars da magoya bayansu fitowa daga filin wasa na Muhammad Dikko dake Katsina.


Rahotanni sun nuna cewa har zuwa lokacin da rana ta fadi magoya bayan ba Katsina United sun yi cincirindo a wajen fili sun ki barin magoya bayan Pillars da 'yan kwallon ta su fito.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment