Pages

Sunday 26 January 2020

Yayan jarumin Fim din Hausa, Kazaza Ya rasu

Tauraron fina-finan Hausa, Jazuli Mukaddas Kabara da aka fi sani da Kazaza yayi rashin Yayanshi a yau, inda Za'a yi jana'izarshi a masallacin Juma'a na Kano.




Abokin aikin Kazaza, Tijjani Asase ne ya bayyana haka ta shafinshi na sasa zumunta.

Muna fatan Allah ya jikanshi da Rahama ya kuma baiwa 'yan uwa jumurin Rashi.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment