Friday, 3 January 2020

Zaka yi murmushi idan kaga yanda aka yi amfani da Na'urar dake taimakawa Alkalin wasa, VAR yayin buga kwallo a wani Kauyen Najeriya

Wadannan hotunan yanda wani alkalin wasa yayi amfani da talabijin din gargajiya a matsayin na'urarnan dake tallafawa Alkalin wasa, VAR da kasashen turai ke amfani da ita abin ya dauki hankula.
Rahotanni sun bayyana cewa a jihar Imo ne lamarin ya faru.

Saidai kuma An yi amfani da talabijin dinne kawai dan nishadantar da 'yan kallo amma ba dan VAR ba.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment