Pages

Sunday 26 January 2020

Za'a fara shirin fim din da ba'a taba yin irinshi me kyau a Kannywood ba

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wadannan hotunan tare da abokan aikinshi inda ya bayyana cewa sun gama shiri tsaf da fara daukar fim da ba'a taba yin irinshi me kyaiu a Kannywood ba.










Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment