Thursday, 13 February 2020

Daga ke...: Adam A. Zango ya gayawa matarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wqdannan hotunan inda yake tare sa matarshi da diyarshi. Ya bayyana cewa daga ke....Sun haskaka, muna musu fatan Alheri.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment