Thursday, 13 February 2020

Hotuna masu daukar hankali yanda 'yan kasar Chaina ke kare kansu da dabbobinsu daga cutar Coronavirus

Jama'ar kasar China sun yi amfani da shafukan sada zumunta na zamani inda suma rika nuna yanda suke kare kansu da dabbobinsu daga kamuwa da muguwar cutarnan ta Coronavirus.Sun rika nuna yanda suke amfani da abubuwa daban-daban wajan kare kawunansu kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment