Tuesday, 11 February 2020

Hotunan Matashiyar dake cikin mutane 30 da Boko Haram suka Kona Qurmus a Borno

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Boko Haram Sun Kona Ta Kurmus


Tana Daga Cikin Mutane Talatin Da 'Yan Boko Haram Suka Kashe A Garin Auno A Jihar Borno, Inda Suka Kona Ta Kurmus A Yayin Da Take Kan Hanyar Zuwa Jami'ar Maiduguri


Muna fatan Allah ya jikanta da sauran 'yan uwa da wannan ibtila'i yayi sanadin mutuwarsu.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment