Pages

Tuesday 11 February 2020

Ra'ayi: BIDIYON TSARAICI: Ban Ga Dalilin Da Zai Sa A Dinga Baiwa Maryam Booth Kariya Ba

Yarinya ta yi rashin kunya amma wai ana ba ta hakuri tare da ba ta kariya, wanda hakan ke nuna alamar goyon baya a gareta.


Maryam ta yi zargin cewa namiji (saurayinta) ne ya dauke ta a bidiyo. Wanda hakan ke nuni da cewa sun jima suna sharholiya tare. Sannan kuma shi ba mijinta ba, ba dan uwanta ba, amma ya aka yi har ta kai ga ya dauke ta bidiyo tsirara. Wanda hakan ya nuna cewa akwai rashin kunya a lamarin.

Ni abin da yake ba ni mamaki shine yadda ake ta kokarin kare ta. Saboda ban ga dalilin da zai sa a kare ta ba, kamata ya yi a yi Allah wadai da lamarin ba wai a dinga goyon bayan ta ba.
Farida Bala







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment