fbpx
Friday, April 23
Shadow

2023: Ganin Gwamna Ganduje da fastar hotonsa da Tinubu yasa ana cece-kuce

A jiya dai aka yi bikin zagayowar ranar haihuwar Tsohon gwamnan jihar Legas a Kano inda ya cika shekaru 69.

 

Gwamna Ganduje ya saka riga me dauke da hotonsa da Tinubu wanda hakan yasa ake ta tunanin ko zasu tsaya takara ne a shekarar 2023.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *