fbpx
Monday, November 29
Shadow

2023: Hotunan Burodi da Ruwan sha na yakin neman zaben Bukola Saraki sun bayyana

Hotunan Burodi da ruwan sha na Leda wanda aka fi sani da Pure water sun bayyana dake yiwa tsohon kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki yakin neman zaben shekarar 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *