fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

2023: Tinubu ya aiko da Buhunan Shinkafa Miliyan 1 Arewa

Na kusa da jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu, sun aiko da Buhunan Shinkafa sama da Miyan 1 zuwa Arewa.

 

Da suke kaddamar da rabon Shinkafar a Jihar Adamawa, daya daga cikin wakilan Tinubun,Dahiru Dikko ya bayyana cewa, suna rabonne  a jihohi 19 na Arewa saboda ragewa mutane wahalar rayuwa.

 

Yave gidaje 10,000 ne zasu amfana da Shinkafar a kananan hukumomi 21 dake jihar ba tare da la’akari da addini ko siyasar da mutum yake ba.

“The gesture is to honour the national leader of APC, due to his philanthropic disposition, which is why the rice was branded with his image.”

He described Tinubu as “a detribalised Nigerian, in whom the Northern region relies” as the unifying factor.

“Today, we are flagging off the distribution of 5kg of rice to Nigerians from the northern region. We are targeting one million beneficiaries in the 19 northern states and the FCT.

“But here in Adamawa we are giving over 10,000 people,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *