fbpx
Monday, September 27
Shadow

2023:Atiku zai iya hada kan ‘yan Najeriya>>Gwamna Wike

Gwamnan jihar Rivers,  Nyesome Wike ya bayhana cewa tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar zai iya hada kan Najeriya.

 

Wike ya bayyana hakane bayan ziyarar da Atiku ya kai masa.

 

An dade ana jin cewa babu jituwa tsakanin manyan mutanen PDP din biyu amma ga dukkan alama lamarin tsamar tasu ya zo karshe.

 

A yayin ganawar tasu, an ji, Gwamna Wike na cewa, idan dai Atiku zai iya hada kawunan mayanshi iyamurai, Hausawa da Yarbawa to zai iya hada kan Najeriya,  kamar yanda Politics Nigeria ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *