Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Friday 12 April 2024
'An sako ɗaliban jami'ar da aka sace a Taraba'
›
Ɗalibai biyu daga jami'ar gwamnatin tarayya ta Wukari da ke jihar Taraba da ake zargin masu garkuwa sun sace su sun shaƙi iskar ƴanci. G...
Kotu ta ba da belin Emefiele kan naira miliyan 50
›
Babbar kotu a Legas da ke zamanta a Ikeja ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele. Mai shari'ah Rahman ...
Ƙwararrun sojojin Rasha sun isa Nijar don horas da dakarun ƙasar
›
Ƙwararrun sojin Rasha sun isa jamhuriyar Nijar domin horas da sojojin kasar, a daidai lokacin da Moscow ke ci gaba da ƙarfafa tasirinta a ya...
Lassa ta kashe mutum 150 cikin jihohi 24 a Najeriya – NCDC
›
Hukumar daƙile yaɗuwar cututtuka NCDC a Najeriya ta tabbatar cewa cutar zazzaɓin lassa ta halaka mutum 150 tsakanin Janairu zuwa Maris ɗin 2...
Mutum fiye da 2000 sun mutu a wata uku a Najeriya - Rahoto
›
Wani rahoton da kamfanin tsaro na Beacon Consulting da ke Abuja ya fitar a makon nan ya nuna yadda 'yan Najeriya 2,200 suka mutu sakamak...
Nafdac ta haramta samfurin wani maganin tari na yara a Najeriya
›
Hukumar kula da inganci abinci da magunguna a Najeriya, Nafdac ta haramta amfani da maganin tari na yara da ake kira Benylin wanda kamfanin ...
Sojin ruwan Najeriya sun kama waɗanda ake zargi da satar ɗanyen man fetur
›
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta kama wasu mutane biyu da ake zargin ɓarayin ɗanyen man fetur ne a jihar Bayelsa tare da kama wata babbar mo...
Yadda wani almajiri ya fille wa ɗan shekara shida kai a Kano
›
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta fara gudanar da bincike kan al’amarin da ya biyo bayan zargin fille kan wani karamin yaro ɗan shekara sh...
Bana neman kowa da sharri - Gwamnan Kano Abba
›
Gwamnan na martani ne bayan kaddamar da wasu kwamitoci biyu da za su binciki gwamnatin da ta gabata. Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta ...
An Yi Rashin Jajirtaccen Kwamanda Wanda Ya Hana Ƴan Ta'addar Daji Sakat A Hanyar Jibia
›
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN An Yi Rashin Jajirtaccen Kwamanda Wanda Ya Hana Ƴan Ta'addar Daji Sakat A Hanyar Jibia Allah...
Rankatakaf 'Yan Kannywood Daga Mawaka Har Zuwa 'Yan Fim Na Riga Kowa Zuwa Saudiyya, Cewar Mawaki Aminu Maidawayya
›
Rankatakaf 'Yan Kannywood Daga Mawaka Har Zuwa 'Yan Fim Na Riga Kowa Zuwa Saudiyya, Cewar Mawaki Aminu Maidawayya Ku biyomu a shafuk...
ALLAH YA TAYA RUKO YA SHEIK: Shugaban Kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir Ya Samu Sarautar Sardaunan Gurum Kuma Muftin Gurum
›
ALLAH YA TAYA RUKO YA SHEIK: Shugaban Kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir Ya Samu Sarautar Sardaunan Gurum Kuma Muftin Gurum. Ku biyom...
An Yanke Wa Bobrisky Hukuncin Wata 6 Gidan Gyaran Hali
›
An Yanke Wa Bobrisky Hukuncin Wata 6 Gidan Gyaran Hali An Yanke Wa Shahararren Dan Daudu Idris Olarewaju Okuneye Wanda Aka Fi Sani Da Bobris...
ALLAH SARKI: Abokan Juna Sun Rasu Sakamakon Hadarin Mota
›
ALLAH SARKI: Abokan Juna Sun Rasu Sakamakon Hadarin Mota Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa: A shafin ...
Hotunan Sallar Idi a kasar Inyamurai
›
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa: A shafin twitter zaku same mu a @hutudole A shafin Facebook zaku ...
Atiku ya bankado wani shirgegen shirin satar kudin talakawa a gwamnatin Tinubu
›
Atiku ya bankado wani shirgegen shirin satar kudin talakawa a gwamnatin Tinubu, inda yace Naira Tiriliyan 15.6 da aka ce za'a yi amfani ...
Tuesday 27 February 2024
LABARI DA ƊUMI ƊUMI: Murja Kunya ta ƙi yarda amata Allura a Asibitin Dawanau.”
›
LABARI DA ƊUMI ƊUMI: Murja Kunya ta ƙi yarda amata Allura a Asibitin Dawanau.” Lauyan Murja Kunya ya bayyana fargabar su kan halin da take c...
Monday 26 February 2024
Kalli Hotuna: Sojan kasar Amurka ya kone kansa Kurmus a gaban ofishin Jakadancin Kasar Israela dake kasar inda yace ya gaji da cin zalin da akewa Falasdinawa
›
Wani sojan kasar Amurkame suna, Aaron Bushnell dan kimanin shekaru 25 ya bankawa kansa wuta. Sojan ya je kofar ofishin jakadancin kasar Isra...
Hoto: Wannan sunanta Safiya Aliyu tana neman miji ido rufe
›
Wannan sunanta Safiya Aliyu tana neman miji ido rufe. Shi ne ta wakilta ni na sanarwa da maza. Daga Shafin Facebook na Mutawakkil Gambo Doko...
Zafafan Hotunan Rahama Sadau tana shakatawa a kasar Waje
›
Wannan tauraruwar Fina-Finan Hausa, Rahama Sadau kenan take shakatawa a kasar waje. Ta saki Hotunan ne a shafukanta na sada zumunta. Ku biyo...
›
Home
View web version