fbpx
Saturday, June 19
Shadow

A bamu dama, Zamu iya hana Fulani kiwo ta hanyar tsafi>>OPC

Kungiyar kare muradun yarbawa ta OPC ta nemi a bata dama dan ta hana Fulani kiwon yawo da dabbobi.

 

Kungiyar ta bayyana cewa, zata iya aiwatar da dokar da Gwamnonin kudu suka saka ta hana fulani Makiyaya yawo da dabbobi a yankin nasu.

 

Kakakin kungiyar,  Yinka Oguntimehin ne ya bayyana haka inda yace kada a ga wannan doka a matsayin wani tsana kan wata kabila, yace ana son maganin bata garine.

 

Yace zasu hada kai da gwamnati dan aiki tare ta hanyar tsafi dan tabbatar da wannan doka.

It’s is a very welcome development, and we believe in it go a long way in checking issues of insecurity. Whenever it comes to issue of security, OPC is always in forefront, our intervention on issues of security is an open secret.”

“People should not misinterpret the good intention of the governors; they are not against anybody but the criminal elements who disturbing the Peace of Nigerians.”

“For peace to reign will collaborate the government as we have been doing before and again, if we get the government backing we will use all have including juju to tackle insecurity”, he said.

The group’s comment is coming shortly after Miyetti Allah, an umbrella group for Fulani Herders, criticized the ban, adding that Southern Governors were ‘Confused’.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *