fbpx
Friday, May 14
Shadow

A bayyana mana sunayen ‘yan caji 400 da aka kama da zargin daukar nauyin Boko Haram>>Sanata Ndume ya gayawa Gwamnatin Tarayya

Sanata Ali Ndume ya bayyanawa Gwmanatin tarayya cewa, basu yadda a yiwa ‘yan canji 400 da aka kama da zargin daukar Nauyin Boko Haram shari’ar sirri ba.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai inda yace da farko dai a bayyana sunayensu sannan kuma a musu shari’a a gaban kowa ya gani, wanda baida laifi ya tsira, me laifi kuma a wankeshi.

 

Ndume yace a baya an masa irin wanan zargi kuma a bainar jama’a aka masa shari’a kusan shekaru 6 amma daga baya aka wankeshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *