fbpx
Saturday, April 17
Shadow

A cewar Opta, Cristiano Ronaldo bugun nesa (free kick) daya kacal yaciwa Juventus a cikin 72 daya buga mata tun bayan komawarsa kungiyar

Cristiano Ronaldo ya kasance yana cin kwallon nesa wato free kick a koda yaushe idan suna gudanar da atisayi amma dan wasa baya cin kwallon nesan a wasannin Juventus.

 

Tauraron dan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau biyar ya cigaba da yin kokari tun bayan komawar sa Juventus inda yaciwa kungiyar kwallaye 95 a wasanni 123 daya buga mata.

 

A cewar Opta Ronaldo ya buga bugun nesa wato free kick sau 72 tun komawarsa Juventus amma daya kacal yaci, wadda yaci a shekarar data gabata yayin da suke karawa da Torino a watan yuni.

 

Amma abokinsa golan Juventus na uku Carlo Pinsoglio ya kare Ronaldo akan maganar inda ya fadi cewa tauraron dan wasan na cin bugun nesa a koda yaushe idan suna gudanar da atisayi.

According to Opta, Ronaldo has had 72 shots from free-kicks in Juve colours, scoring once.

 

Cristiano Ronaldo scores free-kicks all the time in training making his poor dead-ball returns for Juventus a mystery.

 

Five-time Ballon d’Or winner Ronaldo has embellished his phenomenal career record with 95 goals in 123 appearances for Juve across all competitions.

 

According to Opta, Ronaldo has had 72 shots from free-kicks in Juve colours, scoring once.

 

His only successful free-kick came during last July’s derby against Torino – his 43rd attempt.

 

“In training, they all go in,” Juve’s third-choice goalkeeper Carlo Pinsoglio told Tuttosport.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *