fbpx
Thursday, December 2
Shadow

A cire tallafin man fetur dana wutar Lantarki a farkon 2022>>IMF ta gayawa Gwamnatin tarayya

Kungiyar bada lamuni ta Duniya, IMF ta baiwa gwamnatin tarayya shawarar a cire tallafin man fetur dana wutar Lantarki a farkon shekarar 2022.

 

IMF tace hakan zai taimakawa Najeriya ta samu kudin shiga sosai.

 

Tace ya kuma kamata gwambati ta kawo canji a bangaren karbar Haraji, dana kasuwanci da hada-hadar kudi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *