fbpx
Monday, May 10
Shadow

A daga mana kafa kan biyan bashin da aka bamu>>Gwamnonin Najeriya suka roki gwamnatin tarayya

Gwamnonin Najeriya sun roki gwamnatin tarayya ta daga musu kafa kan ci gaba da biyan bashin da ta basu na 2.1bn.

 

A baya dai an dagawa Gwamnonin kafa kan ci gaba da biyan bashin inda daga watan Mayu za’a ci gaba da cire musu kudi daga wanda ake tura musu daga gwamnatin tarayya.

 

Saidai gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele yayi watsi da wannan roko na gwamnonin inda yace ida aka yi haka za’a samu tangarda.

 

Saidai mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bada shawarar cewa, a sake wani zama na musaman wanda za’a tattauna maganar dan samun mafita.

 

The VP will chair the meeting and the governors will be represented by Governor Kayode Fayemi, while the finance minister and the central bank governor both of whom attended the meeting today will also participate.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *