fbpx
Sunday, April 18
Shadow

A daidai wannan lokaci ana bikin rufe Musabakar Alkurani ta kasa da ke gudana a jamiar Bayero ta Kano

Daga Ibrahim Hamisu Kano

Mai alfarma sarkin Musulmi ya iso tare mai martaba Sarkin Kano Alh. Ado Bayero tare da manyan baki daga sassa daban-daban na kasar nan.

 

Yayinda ake dakon sakamakon Musabakar, adai-dai wannan lokaci Limamim masallacin Abuja ne Farfesa Shehu Ahmad Galadanchi ya ke jawabinsa.

 

A jawabin nasa dai ya maida hankali ne a kan tarihin karantar da karatun A’lkur’ani a Nigeriya da Muhimmancin karanta shi.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda aka fara gasar ta karatun Al-Kur”ani

 

Hotunan gasar Karatun Al-Kurani daga hutudole.com

Hotunan gasar karatun Al-Kurani daga hutudole.com

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *