fbpx
Saturday, June 19
Shadow

A daina Biyan mu, da sauran duka ma’aikata Albashi, a yi amfani da kudin wajan magance matsalar tsaro>>Sanata Ndume

Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa,Bai kamata Gwamnonin Kudu su hana kiwon yawo da dabbobi ba.

 

Gwamnonin sun hana kiwon ne inda suka ce a samarwa Fulanin gurin kiwo da ba sai sun rika yawo da shanunsu ba.

 

Sanatocin da suka fito daga kudu kuma sun goyawa Gwamnonin nasu baya. Saidai Sanata Ali Ndume yace ba a daji matsalar Najeriya take ba.

 

Yace kuma matsalar makiyaya da Manoma ta fi kamaria Arewa ta tsakiya.

 

Ya kuma baiwa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawarar idan zata kai ga a faina biyan ma’aikata da ‘yan siyasa Albashi dan samar da tsaro to ya dauki wannan mataki.

 

He said, “The president should make the issue of security, a priority. He should leave every other things and concentrate on security.

“That means even if they will stop paying us and use the money to tackle security. Is it not when you are secured that you talk of other things? It is not only the politicians but everybody.

“If you know that you cannot move out of your house and they say sacrifice your salary, won’t you do it?

“Many people are working from home, yet they are being paid. They should stop paying salaries and address the whole issue of insecurity.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *