fbpx
Friday, May 14
Shadow

A daina kawo Labaran da basu da dadi a harkar tsaro>>CDS Irabor

Shugaban hedikwatar tsaro ta kasa, CDS Irabor ya jawo hankalin ‘yan jarida da cewa su daina kawo labarai marasa dadi akan tsaro.

 

Yace musamman ma ko dan a samu maau zuba jari a Najeriya, tattalin arzikin kasar ya habbaka.

 

Yace saida zaman lafiyane kowane irin kasuwanci zai gudana, hattama na yada labaran.

“The narratives that you find within the media space is misleading. I will rather that the media begin to tone down the hype that they give to issues that have to do with insecurity.

“We desire to live in an environment where peace and security prevails,” he said.

He pointed out that the media must consider the nature of business in the country particularly because

“a failed nation is actually not also good for the business of the media,” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *