fbpx
Saturday, June 19
Shadow

A daina mana kisan kare dangi>>Inyamurai suka koka

Dattawan Inyamurai sun koka da cewa, a daina musu kisan kare dangi.

 

Sun bayyana hakane a Abuja ta bakin Tsohon Gwamnan Anambra,  Chukwuemeke Ezeife inda yace ana kashe matasan da sunan ana yaki da IPOB.

 

Suka ce suna Allah wadai da lalata kadarar Gwamnati dan ba halin inyamurai bane amma kuma suna Allah wadai da yanda ake bi gida-gida ana kashe musu matasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *