fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

A gaggauta bude shafin Twitter >>Kasar Amurka ta gayawa Najeriya

Kasar Amurka ta bayyana cewa, tana neman Najeriya ta gaggauta bude shafin Twitter.

 

Sanarwar ta fito ne daga Ofishin jakadancin kasar dake Najeriya inda suka bayyana cewa akwai mutane Miliyan 40 dake Amfani da Twitter a Najeriya.

 

Suka kara da cewa, kuma Najeriya ce babbar cibiyar kimiyya da Fasaha ta Africa, dan haka rufe Twitter,  katsalandan ne ga ‘yancin fadar Albarkacin baki.

There are nearly 40 M Twitter users in #Nigeria, and the country is home to Africa’s largest tech hub. This suspension is nothing more than state-sanctioned denial of free speech and should be reversed immediately. #KeepitOn – USAID – US Agency for International Development Administrator Samantha Power

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *