fbpx
Monday, September 27
Shadow

A karin farko a tarihin Najeriya an samu jihar Arewa data shiga sahun jihohin dake samar da man fetur

Jihar Kogi ta zama jihar Arewa ta farko dake fitar da man fetur.

 

Gwamnan jihar, Yahya Bello ne ya bayyana haka a ganawarsa da maname labarai bayan ziyarar da ya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Gwamna Bello ya bayyana cewa, ya je ne yawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari godiya kan kasancewar jiharsa ta Kogi a matsayin jiha ta farko daga Arewa data shiga sahun jihohi masu samar da man fetur a Najeriya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *