fbpx
Thursday, August 5
Shadow

A karin farko, Gwamnonin Inyamurai sun nesanta kansu da IPOB

Kungiyar Gwamnonin Inyamurai na kudu maso gabas, sun nesanta kansu da haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra.

 

Kungiyar tace bata tare ds IPOB kuma bata goyon baya kafa kasar Biafra.

 

Kungiyar ta kuma yi Allah wadai da rikice-rikicen da IPOB ke kawowa da suka yi sanadiyyar rasa rayuka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *