fbpx
Saturday, July 24
Shadow

A karin farko shugaba Buhari bai yi Sallah a gida ba, Daurawa sunce sun yi rashinshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wannan sallar Layya da aka yi yayi ta a fadarshi ta Villa dake banban Birnin tarayya, Abuja saboda zuwan cutar Coronavirus/COVID-19.

 

A baya shugaba Buhari tun bayan da ya hau mulki a shekarar 2015 a Daura yake yin Sallah inda jama’a ke masa Rakiya zuwa Masallaci sannan su mai rakiya zuwa gida idan ya kammala sallah.

Da yake jawabi a lokacin Sallar bana, Sarkin Daura, Me martaba,  Umar Farouk ya bayyana cewa sun yi kewar dan nasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *