fbpx
Sunday, September 19
Shadow

A karshe dai Barcelona da Messi sun sasanta, an masa sabon Kwantiraki

Rahotanni sun bayyana cewa, Lionel Messi ya cimma matsaya da kungiyar Barcelona inda ya sakawa sabon Kwatiraki hannu wanda zai ci gaba da bugawa kungiyar wasa har nan da shekarar 2026.

 

Tun a watan Yuni ne dai kwantirakin dan shekaru 34 ya kare, kuma Sports a yanzu tace ya cimma matsaya da Barcelona.

 

Saidai dolene Kungiyar ta Barcelona ta rage Albashi saboda samarwa Messi mazauni a kungiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *