fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

A karshe dai Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana duba yiyuwar canja Fasalin kasa: Kuma za’a rika aure tsakanin addinai

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, tana duba yiyuwar canja fasin kasa.

 

Ministan labarai da Al’adu, Alhaji Lai Muhammad ne ya bayyana haka a Legas.

 

Ya kuma yi jira ga manema labarai su daina zuzuta wutar matsalolin Najeriya. Yace ba zasu amince da raba kasa ba amma zasu amince da canja fasalin kasa.

 

Yace misali baiwa bangaren shari’a cin gashin kansu, da kuma saka majalisun tarayya daga jihohin cikin tsarin samar da sojoji da ‘yansanda.

 

Sannan kuma a rika aure tsakanin Kabilu da addinai, sannan a kara yawan sojoji da ‘yansanda da basu horo irin na zamani da kuma kayan yaki na zamani.

 

That there is an urgent need for political restructuring and not separation.

“That the judiciary be decentralised and reformed through constitutional amendment to remove the unitary control of the superior courts.”

The remaining seven, according to the minister, include, “That government at all levels should ensure free, qualitative and compulsory primary education for all children of school age,

“That the military, police and other security agencies should be expanded in number, retrained, provided with modern equipment and technology to cope with emerging security challenges,

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *