fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

A karshe dai Messi ya ciwa PSG kwallo ta farko:Kalli bidiyonta

Tauraron dan kwallon PSG, Lionel Messi ya ciwa kungiyar kwallo ta farko a gasar Champions League.

 

Messi ya ciwa PSG kwallon ne a wasan da suka buga da Manchester City wanda ake cin City 2-1.

 

Da wannan kwallon, Messi na da kwallayr 27 da yace kungiyoyin Premier League kenan inda kuma yake takewa Cristiano Ronaldo baya da yawan kwallaye a gasar ta Champions League.

 

 

Cristiano Ronaldo na da kwallaye 135 a gasar Champions League.

Inda Messi ke da 121.

Lewandowski ne na 3 da kwallaye 75

Sai kuma Karim Benzema da kwallaye 72.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *