fbpx
Saturday, June 19
Shadow

A karshe dai: Shafin Twitter ya daina aiki kwata-kwata a Najeriya

Bayanai sun nuna cewa shafin na Tuwita ya daina aiki a kasar ta Najeriya tun daga tsakar daren Juma’a.

‘Yan kasar da ke amfani da shafin sun kasa bude shi ta hanyar da aka saba, ko da yake akwai wata dabara da ake amfani da ita ta hanyar VPN domin iya bude shafin.

Sai dai ba kowa ne ya san yadda ake yin hakan ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *