fbpx
Saturday, December 4
Shadow

A Karshe ‘Yan Kwankwasiyya Sun Karbi Bakon Su Da Ya Yo Tattaki Daga Katsina Don Taya Su Jimamin Rashin Nasara A Kotun Koli

…karrama bako a tare da mu yake ‘Yan Kwankwasiyya, cewar magoya bayan Kwankwasiyya
Wadanda suka tarbe shi sun hada da shugaban kungiyar Kwankwasiyya Akida Nigeria, na kasa baki daya Hon. Abdulrashid Muhd Panda, Shugaban Kwankwasiyya Reporters Nigeria reshen jihohin Arewa Maso Yamma Comr. Yusuf Dankanjiba tare da sauran masu Daraja suka sauke shi a ofishin  Kwankwasiyya Reporters Nigeria da kuma Kwankwasiyya Akida Nigeria  dake Zoo Road Kano. 


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *