fbpx
Sunday, September 19
Shadow

A kasar Benin Republic, an tarwatsa magoya bayan Sunday Igboho da suka taru dan nuna masa goyon baya

‘Yansanda a kasar Benin Republic sun tarwatsa masu nuna goyon baya ga Sunday Igboho da kuma ‘yan jarida da suka yi dafifi a gaban kotun da ake masa shari’a.

 

A yau ne dai aka ci gaba da yiwa Sunday Igboho shari’a a kasar ta Benin inda ake neman dawo dashi Najeriya.

 

Saidai magoya bayansa basa son a dawo dashi Najeriya inda suke zargin cewa ba za’a masa adalci ba.

 

Hakanan wasu sarakunan yarbawa sun nuna goyon baya sosai ga Sunday Igboho inda suka ce ba mai laifi banr.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *