fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

A kawo mana dauki, Sojoji nawa matasanmu kamen ba sani ba sabo>>Inyamurai

Wata kungiyar kare muradun Inyamurai ta koka da cewa Sojojin Najeriya nawa matasa da mata kamen ba sani ba sabo akai-akai. Kungiyar ta bayyana cewa, sojojin na kamen ne idan sika ga mutum da suke tunanin yana da alaka da kungiyar IPOB.

 

Sun bayyana cewa, lamarin na faruwane a Ohaji-Egbema dake karamar Hukumar Oguta.

 

Shugaban Kungiyar, Chilos Godsent yayi kira ga Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma da Shugaban kasa, Muhammadu Buhari su kai musu dauki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *